GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
SHETTIMA FOUNDATION GWANDU, karkashin jagorancin HON. USMAN BUHARI ALI GWANDU (Shettiman Garin Gwandu) tana gayyatar jama'an Gwandu da kewaye zuwa wurin kaddamar da rajistan BVN da kuma bude account a Banki (BANK ACCOUNT OPENING).
Maigirma shugaban karamar hukumar Gwandu, HON. SHEHU BAGUDU DALIJAN ne zai kaddamar.
Haka kuma ana kira ga masu bukatar rajistan BVN da bude account a asusun TASSHI MFI na Gwandu, da kuma zabin wani banki daga cikin ACCESS, ko FCMB, ko STERLING, ko ZENITH da su garzayo domin amfani da wannan dama.
Za'a yi taron ne a ofishin TASSHI Business Development Centre kusa da Gwandu ICT, gefen LGEA a yau LAHADI, 5/11/2017 da karfe goma sha biyu (12:00) na rana.
Allah bada ikon zuwa, Ameen.
Media Support Team
Shettima Foundation Gwandu

Comments
Post a Comment